Sabon Training na Website
Assalamu alaikum yanuwa" idan ba'amantaba kuwnaki anyi training na YouTube channel agarin Kano wasu basusamu tamar halayyar zuwaba haka wasu suke magana yaya za,ayi ayi agarinsu.
kamar yadda kukasani akuy hanyoyi nasamun kuɗi masu sauki sobada haka kabiyomu harkarshe idan bakuna taba kowayasan anasamun kuɗi ta YouTube amma wasu neman subscribes yanabasu wahala hakan yakesa suke gagara dayin aikin YouTube.
Shin kunsa cewa anfi samun kuɗi ta Website
kamar yadda kukasani website shafi ne nayanar gizo wanda akesa rubutu da video da hotuna shi website ba ashan wahala kamar YouTube basekanemo subscribers ba saboda haka zamumuku bayani kafin mukoyamu yadda ake budewa.
Yaya ake aikida Website
aikin da website babu wahala kuma basekanada computer ba dawayarka Zakaiya kadunga samun kuɗi shi kawai ya zamo kaiya rubutu kabakayi makarantaba Zakaiya aikida Website saboda haka kowa ya shirya dafara anfanida website hakan zesa yadunga rufawa kansa asiri yadunga samun nakashewa Zakaiya rike kanka da website harma dawasu.
Shesa muncire wani sabon tsari zamuyi training na bude website amma training din zezamo online zamukoyar saboda kokana wani gari Zakaiya koya amma training ɗin zezamo private sobada haka training ɗin zezamo na kuwna uku zamuyi saboda bamason yayi tsawo dukkan wanda yakeson Yashiga training ɗin zamu ajje Number Amma iya WhatsApp zakamana magana ga Number 08160067305 semun jiku.
Comments
Post a Comment
Barka da zuwa