Kannywood . Kalli Yadda aka gudanar da shagalin bikin daurin Auren Dan uwan Adam a zango maisuna Rabiu a zango shagalin bikin daurin Auren Dan uwan Adam a zango maisuna Rabiu a zango Kalli Yadda aka gudanar da shagalin bikin daurin Auren Dan uwan Adam a zango maisuna Rabiu a zango Kwana uku dasuka wuce fitaccen jarumi kuma mawaki Adam a zango ya bada sanarwar auren Dan uwansa maisuna Rabiu a zango, wannan sanarwar jarumin yayita ne a shafinsa na Instagram izuwa ga abokan sana’arsa dakuma masoyansa. Anfara gudanar da shagalin bikin ne tun ranar alhamis inda aka buga wasan kwallon kafa na sada zumunta a garin Abuja tareda abokan Ango dakuma sauran yaran jarumi Adam a zango. Ajiyane aka gudanar da shagalin (Dinner party) kanin jarumi Adam a zango, maisuna Rabiu inda mutane da damane suka halarci wajan wannan shagalin bikin kamar yadda zakugani. Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode. Kalli yadda wata sab...
abdulrhaman694@gmail.com Good night my fans Ayi barcci lafiya By Abdulrrahaman Ahmad from zamfara gusau mada. Kumana comments a Nan kasa dumin hakan Yana Kara mana kurin guiwa.
Comments
Post a Comment
Barka da zuwa