Kalli Yadda aka gudanar da shagalin bikin daurin Auren Dan uwan Adam a zango maisuna Rabiu a zango

Kannywood.

Kalli Yadda aka gudanar da shagalin bikin daurin Auren Dan uwan Adam a zango maisuna Rabiu a zango





shagalin bikin daurin Auren Dan uwan Adam a zango maisuna Rabiu a zango


Kalli Yadda aka gudanar da shagalin bikin daurin Auren Dan uwan Adam a zango maisuna Rabiu a zango

Kwana uku dasuka wuce fitaccen jarumi kuma mawaki Adam a zango ya bada sanarwar auren Dan uwansa maisuna Rabiu a zango, wannan sanarwar jarumin yayita ne a shafinsa na Instagram izuwa ga abokan sana’arsa dakuma masoyansa.










Anfara gudanar da shagalin bikin ne tun ranar alhamis inda aka buga wasan kwallon kafa na sada zumunta a garin Abuja tareda abokan Ango dakuma sauran yaran jarumi Adam a zango.

















Ajiyane aka gudanar da shagalin (Dinner party) kanin jarumi Adam a zango, maisuna Rabiu inda mutane da damane suka halarci wajan wannan shagalin bikin kamar yadda zakugani.








Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.









Kalli yadda wata sabuwar waka ta rikita samari da yan mata a shafin tiktok.


Wata sabuwar wakar hausa wanda tafito a dandalin shafin tiktok, inda yanzu mawakan hausa sunfara ganewa dandalin idan sukai sabuwar wakarsu suzo suyi bidiyo da kayansu hakan yanasa mutane da dama suji wakar sannan susan wani mawaki ne yayi wakar.






Wata sabuwar waka mai taken (Aga Aga wanda saurayinta bashida Gemu) wannan wakar ta matukar samu karbuwa a dandalin sada zumunta na tiktok inda samari da yan mata, harma da jarumai suke hawa wakar.






Ananma wani gajeran bidiyon jarumi Adam a zango da zee-zango kenan acikin wakar inda suke rera wakar cikin nishadi, jindadi dakuma walwala kamar yadda zakugani yanzu.










Saura kiris muyi Aure da Fati Muhammad cewar jarumi Lawan Ahmad (Umar Hashim acikin izzar so).









Fitaccen jarumi acikin masana’antar Kannywood Lawan Ahmad ya bayyana cewar ya taba soyayya da wata yar film sunanta Fati Muhammad kuma harsun fara maganar aure a wancan lokacin saikuma Allah bai nufa anyi auren ba.








Lawan Ahmad ya fadi hakane acikin wata hira da gidan jaridar BBC Hausa takeyi da jaruman Kannywood, inda take gayyatosu domin a tattauna dasu akan alamarin rayuwarsu dakuma yadda abubuwa suke tafiya acikin masana’antar Kannywood.







Shidai Lawan Ahmad tsohon jarumi ne a masana’antar Kannywood domin ya shafe sama da shekaru goma sha biyar yana fitowa acikin fina finai daban daban, inda ayanzu wasu suke kiransa da umar hashim sakamakon shirinsa maisuna izzar so dayake gabatarwa, Gadai cikakken bidiyon.

Comments

Popular posts from this blog