Yadda ake samun kudi ta Website
Assalamu alaikum yanuwa Ansamu hanya mesauki Wanda mutum zedunga samun kuɗi agida wannan hanya yanda matukar sauki dakuma mahimmanci amma ba kowane yasan dasuba.
Wasu lokutan mutane basusancewa anasamun kuɗi ta hanyar website ba hakanyakesa mutane basayarda kamar yadda kukasanice wasu lokutan idan kun shiga shafukan yanar gizo zakukalla anasanya tallace tallace kamar irin na omo kokuma MTN dasauransu hakan yakesa akebiyan nasu shafin.
taya akebiyan masu shafin yanar gizo:
Kamfanin Google tanabawa mutum damar idan Kanada website naka na kanka wanda kake sa abubuwa konakasuwanci kokuma na littafin dasauransu idan kayi posting yakai kamar shabiyar Google zata iya baka damar kayi apply na talla bayan kayi apply zasubaka wasu kuwnaki kamar zuwa sati biyu dan su binciki website naka idan kacika sharudan su sesubudema account.
Wannan shi ne hanyar da'akesamun kuɗi ta hanyar website Yakamata dukkan wandayaji wannan bayani yayikokari yamallaki website nakansa basekayi makaranta ba Zakaiya anfanida shi wannan hanya mesauki idan kana bukatar kaima kasance kanadaga cikinsu Zakaiya magana ta wannan Number Dan abudema website Number 09037762492 zakuiya Mana magana ta whatsapp.
Thank you
ReplyDeleteGodiya ta musamman 🙏
ReplyDelete