Yadda Zakayi kira Dakatin wayarmutum

 

Yadda Zakayi kira Dakatin wayarmutum

 Assalamu alaikum yanuwa kamar yadda mukayi bayani zamununa muku hanyar da zakayi kirada katinwayar mutum wannan hanyane mesauki Wanda zetemakamaka wajan koda bakadakudi awayrka.


Wasu lokuta zakaje wani waje zekaga katinawayarka yakare to Wannan hanyar zetemakama wajan kiran mutum cikin sauki wannan hanyar bakowani layibane yakeyi Munyi anfanida layin Airtel Saboda haka wannan shine kadai zema.


Wannan hanyar munkoyardashi saboda ilimi bamukoyarne danacuci waniba hanyar dazakabi kayi wannan kiran shine kamar haka hanya tafarko kafin kakira mutum katabbatar kafin kasa Number kasa hash guda daya bayan kakira zakaci ancemaka antura kiran zuwa wajansa.


idan kuma kanaso kabincika akuy kati awayarsa zakakara guwda kalmar hash kamar   yadda mukayi bayani dafarko wannan shine hanyar da ake kirada katin wayarmutum.


Wannan shi ne hanyar dazakabi dankayi kirada katinwayar mutum dukkan wasu ƙarin bayani kudunga ziyarartan wannan shafina OAHausa.

Comments

Post a Comment

Barka da zuwa

Popular posts from this blog

Kalli Yadda aka gudanar da shagalin bikin daurin Auren Dan uwan Adam a zango maisuna Rabiu a zango