dadumi_damunsu-An Sace Dan Gidan Minista Ali Pantami

pantami

An Sace Dan Gidan Minista Ali Pantami.






Muna Samun Labarin Cewa Masu Garkuwa Da Mutane Sun Sace Yaron Shieck Ali Isah Pantami, Mai Suna Alamin. An Sace Shi Ne A Cikin Garin Bauchi, Sai Dai Zuwa Yammacin Yau Har Anyi Nasarar Ganoshi, Kuma An Kubutar Dashi.














Zakuji Cewa Jaruma Zahra Diamond Tace Bazatagi Murnar Ranar Birthday Dinta Ba.


Comments

Popular posts from this blog

Kalli Yadda aka gudanar da shagalin bikin daurin Auren Dan uwan Adam a zango maisuna Rabiu a zango