Masha Allah Ango Abubakar Bashir Maishadda da Amaryarsa Hassana Muhammad zasu tafi Dubai (Honeymoon)
Masha Allah Ango Abubakar Bashir Maishadda da Amaryarsa Hassana Muhammad zasu tafi Dubai (Honeymoo
Babban mai shirya fina finan Hausa acikin masana’antar Kannywood Abubakar Bashir Maishadda da Amaryarsa Hassana Muhammad zasu tsallaka izuwa kasar Dubai domin shakatawa.
Shagalin auren wanda anyisane makonni biyu dasuka wuce wanda yasamu halartar manya manyan jarumai maza da mata, tareda tsofaffin jarumai na zamanin baya duk sun halarci wajan taron bikin.
Wani faifan bidiyo wanda ya bayyana anga amarya da angonta a tareda, umar m sharif da Elmu’az a cikin International Airpot dake garin Abuja suna jiran lokcin tashin jirginsu yayi izuwa kasar ta Dubai.
Comments
Post a Comment
Barka da zuwa