YANZU-YANZU | ‘Yan bindiga Suka Dasa Bom a Jirgin Kasa a Jahar Kaduna, Akwai fasinja, sama da 960 acikin Jirgin.

⁴YANZU-YANZU | ‘Yan bindiga Suka Dasa Bom a Jirgin Kasa a Jahar Kaduna, Akwai fasinja, sama da 960 acikin Jirgin








Yanzun muke samun labarin cewa ‘yan bindiga sun dasa bom a jirgin kasa a jihar Kaduna








Mun samu rahoto daga kafar Alfijir Hausa:








A yamma cin yau aka samu sa’an cire bom din da ‘yan bindiga suka sa a cikin jirgin kasa , a tashar jirgin dake Rigasa Kaduna.




Zamu kawo muku karin bayani bada dadewa ba.

Comments

Popular posts from this blog

Kalli Yadda aka gudanar da shagalin bikin daurin Auren Dan uwan Adam a zango maisuna Rabiu a zango