Yau Muna dauke Muku da Apps Wadanda da zaku iya Samun Kudi dasu Acikin wannan Shekarar ta 2022.
Yau Muna dauke Muku da Apps Wadanda da zaku iya Samun Kudi dasu Acikin wannan Shekarar ta 2022.daga Abdulrhaman ahamad
Yau Muna dauke Muku da Apps Wadanda da zaku iya Samun Kudi dasu Acikin wannan Shekarar ta 2022.
Akwai applications da dama da ake samun kudi dasu, suna kuma taimakawa mutum kwarai musamman mutumin daya kayyade kansa a wurin aiki 9 zuwa 5. Ana yin amfani dasu wajen biyan bashi, suna kara maka hanyoyin samun kudi, biyan pastime kai harma da samun cikakken aiki akaran kanka. Kyawawan applications da ake samun kudi dasu zasu baka damar yin aiki a lokacin da kaga dama kuma a biya ka cikin sauki.
A yau mun nemo muku kyawawan apps da zasu kara muku kudin shiga har zuwa tsawon wani lokaci. Anan zamu taimaka muku da wasu apps dai dai da bukatunku.
Ibotta.
Application na Ibotta zai baka damar samun kudi ta hanyar sayan kayayyaki online ko kuma a cikin store na offline wadda ke dauke da merchants sama da dubu biyu. Suna da kaya irin na sarkoki, warwaro da manyan agogon hannu suna kuma dauke da kayan nishadi, dining out da raba kaya. Wasu daga cikin ayyukan sun kasance online wato a yanar gizo, wasu kuma sun kasance acikin wasu zababbun shaguna. Wasu daga ciki kuma suna bukatar aiki da yake daban-daban wato separate kamar kallon bidiyos ko amsa kiran poll.
Bugu da kari akwai wasu hanyoyin da zaka samu cashback a cikin store:
Idan ka kara offer saika mika receipt acikin application din bayan kayi sayayya.
Ka hada asusunka na retailer loyalty ko kuma ka sayi katin retailer gift ta yin amfani da Ibotta application.
Zaka iya amfani da Ibotta browser akan kwamfutarka domin yin sayayya ta yanar gizo wato online purchase.
Tik Tok.
Tik Tok shima wani application ne da ake samun kudi dashi. Akwai hanyoyi da yawa da ake samun kudi da wannan application din kamar samun kudi ta hanyar TikTok’s creator's fund. Sauran sun hadar da karbar donations na bidiyoyin da kake dorawa wadda yake hade da brands da yadda kake sayar da kayanka.
Yana kuma da muhimmanci asan cewa mai yin amfani da wannan application din ya zama sama da shekaru sha takwas a wasu bangarorin da ake bukata. Domin cancantar zama creator's fund, dole ka samu mabiya wato followers har dubu goma (10,000) da kuma adadin wadanda suka kalli bidiyos dinka kada su gaza dubu dari (100,000) a acikin kwanaki talatin (30 days).
Uber.
Wannan application zai baka damar samun kudi ta hanyoyi daban-daban zaka iya aiki a matsayin direban Uber domin raba kaya ko kuma a matsayin mai kaiwa abinci (food delivery) tareda Uber Eats. Akwai isassun kaya daka samu kudi ta hanyar su, suna kuma da clients sama da miliyan dari kowane wata masu sayan kaya a birane sama da dari tara.
Wannan dalilin yasa zama daya daga cikin direbobin Uber yafi zama bangaren fafukar rayuwa a duniya. Shi yasa masu aiki a matsayin freelancers wato masu aikin sayar da kaya na contract suke samun kudi mai yawa (kusan dala ashirin a kowace sa’a daya). Amma wannan ya danganta ne da wurin da kake da kuma yanayi na demand.
Upwork.
Upwork shima wurin neman aiki ne na contract wadda ke hada freelancers da ayyuka kamar photography/editing, web design sauran fagage. Zaka fara ne da kirkirar profile. Dole ya kasance yana dauke da bayananka kamar kwalin karatunka (qualification), yadda za’a sameka (availability) da kuma farashin aikinka (desire rate) da wurin daka fi sha’awa. Bayan haka zaka iya proposals.
Idan ya bayyana cewar ka hadu, clients zasu maka interview idan ka wuce zasu baka aiki. Za’a hada ka da potential clients. Yawan haduwa zaka samu kudade ko yayin sayan kaya, amma baza ai cajin naka ba yayin da clients ya tuntubeka. Za’a biyanka a kowace sa’a ko ta project.
Game Apps.
Akwai akwai application na wasanni da yawa da ake biya a online wadda ke biyan dan wasa da kudi. Ire iren wadannan apps suna daga cikin hanyoyi karin samun kudade. Misali, mafiya yawa daga cikin ‘yan yammacin Afrika suna samun kudade daga application na wasanni kamar irin su Pool payday, Solitaire cube, 21 Blitz da Swagbucks.
Daya daga cikin kasuwancin kasar South Africa shine tallan wasan Casino online musamman wadanda suke budewa da bada bonus na maraba.
OfferUp.
Idan kanason riskar masu sauraro da yawa (audience) zaka iya amfani da OfferUp a matsayin wurin kasuwanci na local domin sayar da kayanka. Kai tsaye zaka iya amfani dashi saboda saukinsa. Da farko zaka kirkiri asusu saika dora photon wayarka, mota, sofa ko dukkan wani abu da kake son sayarwa. Zaka iya post na jerin abubuwan da kake son sayarwa kuma kayi hira da masu sayen kayan naka kai tsaye ta cikin application din, bayan ka saka sunan item dinka a matsayin title sai bayanansa da kuma farashinsa. Bayan haka zaka iyama tura kayan (ship) ko kuma haduwa da mai sayen kayanka.
Wadannan sune a takaice jerin wasu daga cikin apps daza kuyi amfani dasu domin samun kudi a yanar gizo.
Kuci gaba da Bibiyar wannan website din namu domin kawo muku Nishadi,Labarai,Rahotanni da sauransu, sannan kuyi Following namu kuyi mana comment, domin Jin dadin labarin ko Akasin haka, domin samun Sababbi Idan mundora.
Mungode🙏🙏.
Comments
Post a Comment
Barka da zuwa