Makarantar so _yalwa flim production.
Yalwa flim production. daga Abdulrhman Ahmad from zamfara.
Barka da safiya masoyana.
Muna sanar da ko cewa insha Allah bayan sallah zamu cigaban da kawo muku shahararren flim din nan mai suna makarantar so.
Kuma muna saran insha Allah zako iya samunshi a cikin tashar Arewa24 kokuma a tashar taurarowa TV.
Wan da ya kunshi fitattun jarumai ka marsu
1=Usman Ak
2=ogaabdul gusau
Da sauran wasu fitattun mutane.
Director.
Allah ubangiji ya shige mana a gaba ameen π.
Muna godiya sosai abokai da masoya .yalwa flim production by Abdulrhman Ahmad.
Comments
Post a Comment
Barka da zuwa