YALWA FLIM PRODUCTION NIGERIA LIMITED
ogaabdul gusau
Masoya maza da mata💯
Nigeria 🇳🇬 and all cautery muna ma kuwa da kuwa fatan alheri.
Muna sanar da koo cewa insha Allah bayan sallah zamu kawo muku shahararren flim din nan namu na kanfanin __@yalwa flim production dake a garin Kano.
Flim ne wanda director Nura Mustafah waye ke shiryawa_ da zakakuran jarumai_ Allah ubangiji ya shige mana a gaba.
Fatan alheri _Allah gatan bawa.
Makarantar soo .
Comments
Post a Comment
Barka da zuwa